Labaran Duniya

YANZU-YANZU: An ga watan Sallah a Kano Kalli Cikakken Videon……

YANZU-YANZU: An ga watan Sallah a Saudi Arebiya

An ga jaririn watan Shawwal a Saudi Arebiya, a wani gari mai suna Tamir.

Kafar Arab News ta ce jaridar Al Arabiya ce ta tabbatar da labarin.

Hakan na nuni da cewa gobe Juma’a, 21 ga watan Afrilu, za ta kasance ɗaya ga watan Shawwal kuma ranar ƙaramar Sallah.

Karin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button