Labaran Duniya
Garuruwan Da Aka Samu Rahotannin Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah Kalli Cikakken Videon……

Garuruwan Da Aka Samu Rahotannin Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah
Daga Comr Abba Sani Pantami
1, Mani LGA Katsina
2, Funtua LGA Katsina
3, Maigatari LGA Jigawa
4, Yunusari LGA Yobe
5, Jere LGA Borno
6, Bulangu Jigawa
7, Maigatari LGA Jigawa
8, Garki Jigawa
9, Kafin Hausa LGA Jigawa
10, Bakori LGA Katsina
11, Nguru LGA Yobe.
Duka wa ‘yan nan garuruwan mun samu rahotannin ganin jinjirin watan karamar Sallah a wurinsu.
Muna jiran fadar Sarkin Musulmi su kammala tantancewa su sanar Insha’Allah.