Labaran Duniya

Da dumi’dumi: Rahotonni daga wasu sassan Nageriya na cewa An Tabbatar da Ganin Jaririn Watan Shawwal wanda suka ha’da da Garin Bulangu Dake karamar Hukumar Kafin Hausa.

Da dumi’dumi: Rahotonni daga wasu sassan Nageriya na cewa An Tabbatar da Ganin Jaririn Watan Shawwal wanda suka ha’da da Garin Bulangu Dake karamar Hukumar Kafin Hausa.
Sai Kuma Garin karin kudu dake karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina da sauran wurare da dama.

Kawo Yanzu Al’ummar Nageriya na sauraron sanarwa daga fadar sarkin musilmin Nageriya Dake Sokoto.

Yaya kuke ciki a naku garuruwan?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button