Labaran Duniya

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Bada Sanarwar Ganin Watan Shawwal A Nijeriya

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Bada Sanarwar Ganin Watan Shawwal A Nijeriya

Daga Jamilu Sani Rarah Sokoto

Majalisar ƙoli mai kula da harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA) ƙarƙashin jagorancin mai Alfarma sarkin musulmi Sultan Abubakar Saad CFR mni ta bada sanarwar tabbacin ganin watan Shawwal a Nijeriya.

A gobe Juma’a 21, ga watan Afrilu, 2023, shine ranar Sallah wanda shi ne zai kama 1, ga watan Shawwal na shekarar 1444.

Jamilu Sani Rarah Sokoto
Media Aide to Sultan of Sokoto.

kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button