Labaran Duniya

Kuɗin Wari Suke; Cewar Wani Matashi Bayan Banki Ya Lafke Shi Da Tsofaffin Kuɗi N200 Kalli Bidiyon

Matashi Ya Koka Bayan Banki Ya Lafke Shi Da Takardun Tsofaffin Kuɗi.

Shugaba Buhari Dai Ya BAda Umurnin Fito da Tsaffin N200.

Da Alamun Bankuna Sun Fara Fitar Da Kudaden.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button