Yaushe PI NETWORK Zata Fashe A Nigeria?

Yaushe PI NETWORK! Zata Fashe Babbar Magana Yanzu Yanzu Mutane da yawa sun fito sun bayyana abinda zasuyi idan PI NETWORK ta Fashe.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa indai PI NETWORK ta Fashe yan kasar Nigeria Sunyi kudi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna mainin.
Kuma kasan cewa a yanzu haka kudin da ake cewa za a Siyi PI NETWORK Duk guda daya yakai Naira Miliyan 120.
Hakane Yasa a yanzu haka Matasa da yawa suke magana Akan cewa indai ta Fashe sunyi kudi har abada kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran ranar daza ta Fashe.
A yanzu haka Maganar da muke muku Bbc hausa Sunyi Hira da wasu Matasa Akan burin da suke dashi idan PI NETWORK ta Fashe a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaji yadda wadan nan matasan suka bayyana abinda zasuyi idan PI NETWORK ta Fashe A Nigeria.
www.Digitalskill.