Hausa Music
Auta Mg Boy – Alhamdulillah (Official Video) Bola Ahamed Tinubu

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy alhamdulillah Official Video kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ya yiwa Bola Ahamed Tinubu ne kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar Yadda ka sani dai a yanzu haka auta Mg Boy ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa sosai Inda a yanzu haka yayi wata sabuwar wakar ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com