Hausa Music

Sadiq Saleh – Ta Gidana (Official Audio) 2022

Sadiq Saleh Ta Gidana Official Audio Download a yanzu haka ka tsaya ka saurari wannan wakar domin a yanzu haka tana daya daga cikin Sabon album din da mawakin ya saki a wannan shekara ta 2022.

Wannan wakar a yanzu haka ta daukaka a duniya kuma a yanzu mutane da yawa Suna fadin cewa babu Wani mawaki da yake tashe kuma tauraruwar sa take Haskawa kamar Sadiq Saleh.

Offficial Audio,

Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button