Hausa Music
Sadiq Saleh – So Kenan (Official Audio) 2022

Sabuwar wakar” Sadiq Saleh” So kenan Official Audio Wannan Wakar. A yanzu haka tana daya daga cikin album wanda ya saki a wannan shekara kamar yadda a yanzu haka ga audio wakar ka saurara.
A yanzu haka Maganar Da muke muku Wannan Sabuwar Wakar Ta Sadiq Saleh ta karade duniya kuma. A yanzu haka masoyan sa sunji dadin Sakin wannan album din da yayi ga audio wakar.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com