Hausa Music

Sadiq Saleh – Kun Gani (Official Audio) 2022

Kun Gani Official Audio Sadiq Saleh Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma wannan wakar tana daya daga cikin album din da wannan mawakin ya saki a wannan satin.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna jiran wannan mawakin ya saki Wannan Sabon album din domin su Saurara domin ya iya waka sosai a yanzu haka ga audio wakar ka saurara.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button