Hausa Music

Sadiq Saleh – Buri (Official Audio) 2022

Sadiq Saleh Buri Official Audio A yanzu haka shahararan mawaki masana’antar kannywood ya saki Sabon album kamar yadda a yanzu haka ga daya daga cikin wakokin daya saki a wannan satin.

Wannan Wakar a yanzu haka ta daukaka a duniya domin a yanzu kasan cewa Sadiq Saleh yana da tarun masoya a duniya tun Lokacin da yayi wakar sa mai Suna Abin Ya Motsa A yanzu haka ga wannan wakar ka saurara,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button