Kannywood

Batun Iskancin Da Safara’u Ta Keyi Rahama Sadau Ta Daura Laifin Akan Yan Kannywood Kalli Bidiyon

Babbar magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Rahama Sadau ta Ta Bayyana cewa Iskancin da Safara’u Kwana Chasa’in laifin yan kannywood ne.

A yanzu haka Rahama Sadau ta fito ta Bayyana Cewa Laifin Yan kannywood take Gani Akan iskancin da Safara’u Kwana Chasa’in domin Duk abinda take yanzu Dalilin an kureta daga masana’antar kannywood ne ta keyi.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda Rahama Sadau ta Bayyana kuma a yanzu haka mutane da yawa sun bayyana cewa Rahama Sadau gaskiya ta fada Akan abinda Yake Faru domin daba a koreta daga masana’antar kannywood ba baza ta Shiga Cikin Wannan halin ba.

Ga wannan Videon ka kalla zakaga abinda Rahama Sadau ta fito ta Bayyana kuma a yanzu haka gaskiya ta fada.ga video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Rahama Sadau ta ta Bayyana Abinda Yake zuciyar ta kuma a yanzu haka wannan maganar tata gaskiya ceh.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button