Hausa Music

Umar M Shareef – Na Yarda Dake (Official Video) 2022

Sabuwar Wakar Umar M shariff ( Na Yarda Dake) Official Video kamar yadda a yanzu haka wannan shahararan mawaki Ya saki Wannan Wakar kuma a yanzu haka ta daukaka a duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka umar m shariff yana daya daga cikin Manyan mawakan masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa sosai a yanzu haka ya saki sabuwar wakar ga Video,

Full video,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button