Kannywood

Tofah Anzo Wajen; Bayan Rigimar Naziru Sarkin Waka Da Yan PI NETWORK Malam Yayi Bayani Akai

Babbar Magana Yanzu Yanzu Bayan Rigimar Naziru Sarkin Waka Da Yan PI NETWORK yanzu Yanzu Malam Yayi Bayani Kamar yadda a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda Ka sani dai a Kwanannan Naziru Sarkin Waka da yan PI NETWORK sunyi rigima Kamar yadda wasu daga cikin yan PI NETWORK sun fito sun Zagi Naziru Sarkin Waka Akan abinda Ya Fada Musu.

Naziru Sarkin Waka Ya fito ya bayyana cewa wannan abun Sukeyi Suna yaudarar kansune domin babu Wani PI NETWORK dazai Fashe kuma wahalar banza kawai Sukeyi.

A yanzu haka kuma wasu sun fito sun bayyana cewa Naziru Sarkin Waka yana yin PI NETWORK kawai bai fito ya fada bane a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan rigimar take kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata Naziru Sarkin Waka ya dena shiga rigimar da babu Ruwan sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button