Kannywood

Tofa Dadimi Dimin Saban Labari Akan Auren Daddy Hikima Abale

Babbar Magana Maganar Auren Daddy Hikima yanzu Yanzu Gaskiya Ta Bayyana akai kamar yadda a yanzu haka ka biyomu domin jin Gaskiyar Magana akai.

A yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa shahararan jarumin kannywood daddy Hikima zaiyi aure kamar yadda an bayyana wasu hotunan sa shida wata sabuwar budurwar.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa wannan labarin gaskiya ne koh kuma karya ne a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka Maganar gaskiya itace daddy Hikima ba aure zaiyi ba kawai karyace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button