Hausa Series

IZZAR SO EPISODE 101 ORIGINAL VIDEO

Izzar So Episode 101 kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna ta Jira a saki Wannan Shirin film din domin su kalla suga yadda Zata kasance a wannan satin a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan shirin film din na izzar so badan komai ba sai dan yana fadakar wa da nishadan tarwa a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.

Full video,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button