Alhamdulillah; Bidiyon Garzali Miko Da Kyakkyawan Dansa Ya Burge Masoyan Sa

Alhamdulillah Kalli Garzali miko da dansa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki sosai da Ganin wannan yaron na Garzali miko.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mawaki Garzali miko ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa sosai.
A yanzu haka ga Video Garzali miko ka kalla shida dansa Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa yana Kama Da Garzali miko ga Video a yanzu haka ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Bidiyon ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan al’kairi Akan cewa allah ya Raya Masa wannan yaron.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com