Yanzu Aka Bayyana Silar Mutuwar Jarumin Kannywood Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in

Babbar Magana Yanzu Yanzu Gaskiya ta bayyana akan Dalilin Mutuwar Jarumin kannywood Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in.
Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan allah ya yiwa Jarumin kannywood rasuwa Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Dalilin Mutuwar sa.
A yanzu masana’antar kannywood tayi Babban rashi domin a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Dalilin Mutuwar tasa.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun Yake kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa kannywood tayi Babban rashi.
Mina fatan allah ya jikanshi da Rahama Ameen summa ameen,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai Al’barka Digitalskil.com