Labaran Duniya

Rikicin Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Ganduje Akan Tsayar Da Abale Da Alan Waka Takara A Jam’iyar ADP

Yanzu Yanzu Sabon Rikicin Tsakanin Ganduje Da Kuma Mawaki Dauda Kahutu Rarara Kamar yadda a yanzu haka zamu kawo maka Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda ka sani dai yanzu haka mawaki Dauda Kahutu Rarara ya bar jam’iyar APC kuma a yanzu haka mutane da yawa Basu san Dalilin da yasa ya fita daga jam’iyar APC ba.

A yanzu zamu fada maka Dalilin Dayasa rarara yabar jam’iyar APC kuma a yanzu haka Ganduje yana neman ya dawo jam’iyar ta APC amma kuma a yanzu haka ya bayyana cewa bazai dawo ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka rarara ya fito da daddy Hikima da kuma alan waka siyasa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji abinda ya hadasu.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wa wannan rigimar ta ke kuma a yanzu haka mutane da yawa basa ganin laifin Dauda Kahutu Rarara.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button