Hausa Music
Ke Nake Gani – Official Video (Auta Waziri) 2022

Sabuwar waka ke Nake Gani Official Video kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar a yanzu haka ga Video wakar.
Auta Waziri ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com