Labaran Duniya

Abinda Ya Hana Nageria Zaman Lafiya A Tsohon Soja Daya Sadaukar Da Rayuwar Sa Da Tsayuwar Nigeria

Babbar Magana Wannan Shine Abinda Ya Hana Nageria Zaman lafiya kamar yadda a yanzu haka Wani tsohon soja ya Tona Asiri kamar yadda a yanzu haka zamu zaka maka video.

Kamar yadda a yanzu haka ka sani dai Nageria tana Cikin Wani mawuyacin Hali domin a yanzu haka kuwa yana Kuka da Nageria Domin abunda Yake faruwa acikin ta babu dadinji.

A yanzu haka Maganar da muke maka kasashe da yawa sunfi Nageria cigaba kamar yadda a yanzu haka an Rasa laifin Maye a yanzu haka Wani tsohon soja ya bayyana gaskiyar magana Akai.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda wannan tsohon soja ya bayyana abunda ya hana Nageria cigaba a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun Yake kuma a yanzu haka mutane da yawa sun goyi bayan wannan tsohon kuma sunce gaskiya ya fada.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button