Mutuwar Lawan Ahamad Izzar So/Bazan Mata Abunda Da Darakta Nura Mustapha Waye Ba

Babbar Magana Yanzu Yanzu Anyi Hira da Jarumar Shirin film din IZZAR SO karima ta Bayyana Abinda ya faru da ita a Lokacin da ta samu labarin mutuwar nura Mustapha Waye.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka nura Mustapha Waye Daraktan Shirin film din IZZAR SO allah yai masa rasuwa kamar yadda kannywood ta Girgiza da labarin mutuwar tasa.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Hira da akayi da jarumar kannywood wato karima kuma a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan Hira da akayi da ita domin ta bayyana Wani Siri.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda ta Bayyana Akan Mutuwar Daraktan Shirin film din IZZAR SO Nura Mustapha Waye ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda karima ta Bayyana abunda ya faru a Lokacin da tasamu labarin mutuwar nura Mustapha Waye.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com