Labaran Duniya

Innalillahi; Yadda Saurayi Ya Yiwa Mahaifin Budurwar Sa Dukan Kawo Wuka Sabo Da Ya Hanashi Auren

Wani saurayi dake zuwa zance wajan budurwar sa ya jiwa mahaifin budurwar rauni bayan ya umarce shi yadaina kaiwa dare idan yazo zance.

Mahaifin ya umarci saurayin cewa idan har dagaske ne zai auri ‘yar tasa ya turo mahaifansa ayi magana a daura aure.

Jin haushin maganar da mahaifin budurwar yai yasa saurayin ya dauki mummunan mataki akansa inda yai masa dukan tsiya har ya ji masa mummunan rauni a jikinsa.

Lamarin dai ya faru ne a garin dan Hassan da ke yankin Karamar Hukumar Kura ta jihar Kano. Sai dai yanzu jami’an tsaro sun yi nasarar kame matashin domin gurfanar dashi a gaban kotu.

A Wani labarin kuma daga masana’antar kannywood Tsohuwar jarumar kannywood maryam ab yola tayi auren cin amana kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

A yanzu haka indai ka kalli wannan Video nasan cewa zakaji yadda wannan maganar take Akan Auren maryam ab yola wanda tayi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button