Kannywood

Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam Ab Yola Zata Sake Wani Auran Matan Kannywood Sun Girgiza

Babbar Magana Yanzu Yanzu Tsohowar matar adam a zango maryam yahaya zatayi aure kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata maryam ab yola ta kuma gidan adam a zango amma kuma a yanzu haka baza ta kuma ba Wani Sabon auren zatayi.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan Auren maryam ab yola matan kannywood sun girgiza da wannan abun a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akai kuma a yanzu haka maryam ab yola aure zatayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button