Kannywood

Cikakken Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in Jaruman Kannywood Sunyi Kuka

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN yanzu Yanzu Kalli Cikakken Video Yadda akayi Jana’izar Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in.

Kamar yadda ka sani dai a yau muka tashi da labarin mutuwar Jarumin masana’antar kannywood wato Kafi Gwamna Na Kwana Chasa’in kamar yadda a yanzu haka wannan mutuwar ta zagaye duniya.

A yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama a yanzu haka ga Video yadda akayi Jana’izar sa kamar yadda jaruman kannywood da yawa sun je wajan a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Akayi Jana’izar wannan Jarumin kannywood din kuma a yanzu haka muna fatan allah ya jikansu da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button