LABARINA Season 5 Korafi Akai Abinda Presido Yake Yiwa Mahaifin Sumayya Rabi’u Kalli Bidiyon

Labarina Season 5 Korafi Akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna magana akai kuma Suna cewa bai kamata.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Shirin film din labarina yana daya daga cikin Shirin mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamarsa kuma a yanzu haka yana zamu maziyarta sosai.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya Kamata a dauki mataki Akan wannan abun yake faruwa acikin film din labarina domin mutane Suna yadda ake wasu abubuwa wadan da Basu kamata ba.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan abinda Yake Faru acikin shirin film din labarina ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan korafi ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa suna ta tufa al’barkacin bakin su.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com