Kannywood

Kadan Daga Cikin Sabon Film Din India Da Raham Sadau Tayi Kwanannan 2022

Film Din Da Raham Sadau za tayi Kwanannan na India wanda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa yanzu rahama sadau ta kuma yar India.

A yanzu haka kasan cewa rahama sadau ta fara fitowa acikin film Kamar yadda a kwanan nan kasan cewa rahama sadau ta fito acikin wani sabon film din india inda a yanzu haka kuma ta taka rawar gani acikin film din.

A Yanzu Haka kasan cewa Rahama Sadau ta fito acikin film din Khuda Haafiz Kamar yadda a yanzu haka ga wani Sabon film din da Rahama Sadau zata fito Aciki a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga Sabon film din da Rahama Sadau ta fito Aciki mutane da yawa Suna farin ciki da wannan film din.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button