Hausa Music
Abdul D One – Sanadinki (Official Audio) 2022 Download Mp3

Sabuwar Wakar Abdul D One Kamar yadda a yanzu haka ya saki Wannan wakar kamar yadda a yanzu haka wannan wakar mai Suna “SANADINKI’ a yanzu haka indai ka tsaya ka saurari wannan wakar nasan cewa zakayi farin ciki.
A yanzu kasan cewa abdul D One yana daya daga cikin Manyan mawaka masana’antar kannywood a yanzu haka ga wannan wakar ka saurara.

Full Audio,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com