Rahama Sadau A Karo Na Biyu Ta Fito Acikin Wani Film Din India Ita Da Vidyutjammwal

Babbar Magana Yanzu Yanzu a karo na biyu Rahama Sadau ta fito acikin Wani film din India kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Rahama Sadau ta fito acikin Wani film mai Suna Khuda Haafiz kamar yadda kasan cewa wannan shine film na farko da Rahama Sadau tayi a india.
A yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa bai kamata abar Rahama Sadau ta fito acikin film din india ba domin abinda ake acikin film din bai kamata ba.
A yanzu haka Bayan raham Sadau ta fito acikin film din Khuda Haafiz a yanzu haka zata sake fitowa acikin Wani film din a yanzu haka ga Wani video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take Akan Maganar fitowar Rahama Sadau acikin film din India.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com