Kannywood

Asiri Yatonu Yanzu Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Fito Yayi Magana Akan Yar’ Da Akace Yar Momee Ceh..

Babbar magana yanzu Yanzu Tsohon Mijin Momee Gombe Yayi Magana Akan Yar’ da aka wallafa a duniya ana cewa yar Momee gombe ceh a yanzu haka tsohon Mijin ta yayi magana.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani labari ya karade social media labarin cewa Momee gombe tana da Karamar Yarinyar Inda yarinyar ta fito tana magana Akan cewa ita yar Momee gombe ceh.

A yanzu haka tsohon Mijin Momee gombe ta Bayyana Gaskiyar Magana akan wannan yarinyar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akan yarinyar da akace Yar Momee gombe ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai kuma a yanzu haka mutane da yawa da tsohon Mijin Momee gombe ya bayyana cewa ba Yar’ta bace mutane da yawa sun yarda.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button