Labaran Duniya

Allahu Akubar; Bidiyon Yadda Wani Yaro Mai Basira Ya Gina Gadar Sama Kalli Bidiyon

Abin Mamaki Yadda Wani Yaro ya hada wata gada kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin kamar yadda A yanzu haka zamu saka maka videon.

Wannan Yaron yayi matukar girgiza mutane domin a yanzu haka wannan yaron bai wuce shekara 10 amma kuma allah ya bashi basira wacce a yanzu haka indai ka tsaya ka kalli wannan Video sai kayi mamaki.

Yan jarida sun samu yin hira da wani karamin yaro da ya kera gadar sama a Maiduguri, Jihar Borno, ya ce babu wanda ya koya mas yadda ake yi. Yaron mai suna Musa Sani Idris wanda gwamnan jihar, Babagan Umara Zulum ya dauki nauyin karatunsa ya ce ba zai bai wa gwamnan kunya ba.

Wannan yaro dai hotunansa sun karde shafukan sada zumunta a lokutan bayan wanda aka daukeshi lokacin da yake aikin gina gadar sama. Daga baya an samu labarin saukar nauyin karatunsa zuwa kasar waje.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan yaron yayi abin Mamaki domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana sosai ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan yaron ya hada gada kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa allah ya dada basira.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button