Labaran Duniya

Kalli Bidiyon Tashin Hankalin Da Sheikh Abduljabar Ya Shiga Bayan Kotu Ta Cishi Tarar Miliyan 10..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Halin Da Sheikh Abudul Jabar Ya Shiga bayan Kuto ta yanke Masa hukuncin zai biya tara Miliyan 10.

A yanzu haka muke Samun Wani Labari Mara Dadi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa ya Kamata ace yanzu sheikh abdul Jabar Baya raye.

Domin idan bazaka manta ba a kwanakin baya kasan cewa sheikh abdul Jabar yayi batanci ga ANNABI MUHAMMAD SAW kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sun bayyana cewa ya Kamata a dauki mataki Akan sa.

A yanzu haka dai bayan Zaman Kotu da akayi Kotu taci tara Sheikh Abdull Jabar tarar naira Miliyan 10 a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda ya faru.

Kamar Yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance a yanzu haka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button