Innalillahi; Bidiyon Yadda Wasu Matasa Suka Fusata Akan Dan Chaina Wanda Ya Kashe Ummita Kalli.

Yanzu Yanzu Wasu Daga Cikin Yan China Wadan Da Suke Zaune A Nigeria Sun Fito Sunyi Magana Akan Kisan Gillar Da Dan Kasar Su Ya yiwa Ummita.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kama a yankewa wannan dan china wanda ya kashe Ummita hukunci kisa kamar yadda a yanzu haka kalli Abinda Ya Faru.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun Fusata Akan wannan abunda ya faru kamar yadda A yanzu haka wasu Suna cewa Ya Kamata a yankewa wannan dan china hukuncin kisa a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Zama dole ayi masa hukunci.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com