Dole Kaji Tausayinsu Yan’ Ta’adda Sun Ce Sai Sun Biya Miliyan 250 Kafin Su Sako Iyalansu Kalli Bidiyon..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Dole Sai Ka Tausayawa Musu Bidiyon Yadda Yan Ta’addan Suka Kama musu mutane 43 kuma sukace sai sun biya 250 Miliyan.
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Yanzu Yanzu Indai Ka Tsaya Ka Kalla Wannan Video NASAN cewa Sai kayi Kuka da idon ka domin a yanzu haka zakaji tausayin wadan nan bayin allah.
A yanzu haka ga wannan Videon Ka Kalla Domin Zakaga Yadda Wannan Mutumin Ya Fito yake Bayani Akan yadda yan Ta’addan suka Kama musu mutane 43 a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wanna. abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi allah wadai da Wadan nan ya. Ta’addan.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com