Wasikar Da Chaina Ta Aikowa Da Nigeria Ta Bayyana Matsayar Ta Kan Kisan Gillar Ummita Da Mr Geng…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan cewa kasar Chaina ta Rubutowa Nigeria Wasika Akan Kisan Gillar da dan kasar su yayi a Nigeria.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka labarin Wani dan india wanda ya kasance Ummita Yayi Matukar zagaye duniya domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana wannan labarin.
A yanzu haka muke Samun Wani Labari Akan cewa kasar Chaina ta Rubutowa Nigeria Wasika kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji yadda wannan maganar take domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan ga Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun yake kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya Kamata shima a yanke Masa hukuncin kisa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com