Labaran Duniya

Bidiyon; Pastor Ya Rabawa Al’majirai Allo A Makarantar Allo Domin Sunyi Karatu Kalli Bidiyon..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani pastor yayi Wani Abun mamaki kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin ganin wanna video.

A yanzu haka Wani video ya karade social media Wani pastor yana rabawa wasu Al’majirai allo domin sunyi karatu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki sosai.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga abinda ya faru domin nasan cewa kaima indai ka kalli wannan Video nasan cewa kaima sai kayi mamaki a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan pastor ya rabawa Al’majirai allo kamar yadda a yanzu haka wannan mutumin ba musulmi bane.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button