Kannywood

Sabuwar Rigima; Tsakanin Momee Gombe Da Tsohon Mijin Ta Adam Fasaha Akan…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Mutane Da Yawa Suna Tinanin Cewa Wannan Yarinyar Da Akace Yar Momee Gombe ce A yanzu haka ana Zargin Cewa Yar adam fasaha ceh tsohun Mijin ta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani labari ya zagaye duniya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin cewa an gano yar Momee gombe a jahar gombe.

A yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa a kwanakin baya da akayi Hira da Jaruma me a gidan Jaridar BBC Hausa ta Bayyana cewa taba da yaro domin bata taba Haihuwa ba.

A yanzu haka gaskiya ta Bayyana akai domin a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai domin a yanzu haka mutane da yawa Basu san wannan itace gaskiyar magana ba ga Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun yake domin a yanzu haka Maganar gaskiya itace wannan yarinyar ba yar Momee gombe bace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button