Innalillahi; Ankai Hadiza Gabon Kotu Akan Zargin Ta Cinyewa Wani Matashi kudi Akan Zata Aureshi…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Maganar Kai Hadiza gabon Kuto Akan ta cinyewa Wani Matashi kudi Akan cewa tayi masa Al’kawarin zata aure amma kuma Yanzu bayan ta lashe Masa Kudi ta Fasa.
A yanzu haka Wani labari yake yawo a duniya Akan Wani Matashi yakai jaruma Hadiza gabon Kuto Akan abinda ta aikata Masa domin ya bayyana cewa ta cinye masa kudi kuma ta fasa auren sa.
Wannan Matashin Ya bayyanawa duniya cewa suna waya da Momee gombe haka zalika kuma ta cinye masa kudi da yawa domin tana yawan tambayar sa kudi kuma yana bata domin yasan cewa zata aure shi.
A yanzu haka ga Video yadda aka miki Hadiza gabon Kuto kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa wannan matashin sharri yayiwa Hadiza gabon.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com