Kannywood

Asiri Yatonu Yanzu Yar’ Momee Gombe Wacce Take Zaune A Gombe Ashe Wannan Itace Gaskiya Ba Yar’ta bace..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Akan Yar Momee Gombe Kamar yadda A yanzu haka ta fito ta Bayyana Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an bayyana wata karamar yarinya ance kuma yar Momee gombe ce kamar yadda a yanzu ita Kuma Momee gombe ta Bayyana Gaskiyar Magana Akai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa Wannan yarinyat ba yar Momee gombe bace Wasu kuma a yanzu haka Suna cewa yar tace domin Suna kama.

A yanzu haka Momee gombe ta fito tayi magana akai kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin kaji abinda Momee gombe ta Bayyana Akan wannan yar tata.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda Momee gombe ta ta Bayyana Gaskiyar Magana akai Kuka a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button