Asiri Yatonu Yanzu; Momee Gombe Cikin Fushi Da Ɓacin Rai Ta Bayyana Gaskiyar Magana Akan Yar..

Yana Yanzu Jaruma Momee gombe Ta Fito Ta Bayyana Wasu Abubuwa Akan Yar’ta Wacce a yanzu haka an bayyana cewa itace Yar’ta ta farko a duniya.
A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kama ayi binciki Akan wannan yarinyar domin a Gano cewa da gaske yar Momee gombe ceh ko kuma karyace kawai.
Momee gombe A yanzu haka ta fito tayi Wani Zazzafan video Akan abinda Yake yawo a duniya kamar yadda a yanzu haka itama taci karo da wannan labarin kuma a yanzu haka tayi magana akai domin a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda Momee gombe ta fada domin a yanzu haka ta Bayyana cewa wannan yarinyar ba Yar’ta bace kawai karya akayi mata.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com