Kannywood

Bidiyon; Wani Tsoho Zai Kashe Kansa Akan Soyayyar Hadiza Gabon Kalli Wannan Bidiyon Domin Kaga

Babbar Magan Yanzu Yanzu Soyayya Tsakanin Hadiza gabon da Wani Tsoho kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki Hakan.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan tsohon bai kamata ya fito ya bayyana soyayyar sa ba ga Hadiza gabon domin baza ta kulashi ba.

A yanzu haka wannan tsohon ya fito ya bayyana cewa shidai indai jaruma Hadiza gabon zata aureshi shima zai aure ta kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan tsohon bai boye soyayyar sa ba ga Hadiza gabon.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button