Labaran Duniya

BIDIYON; Hon Kawu Sumaila Ya Baiwar Budurwar Data Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta.

Kalli Yadda Hon, Kawu Sumaila ya Bawa yarinya data Rubuta Al’Qur’ani kwaitar adaidaita kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya mun kawo maka labarin cewa wata yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sun saka mata al’barka.

A yanzu haka nasan cewa ka manta da video a shafin ta ga Video yadda wanna yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan yarinyar ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma a yanzu haka adalilin haka Hon, Kawu Sumaila ya bata kyautar a daidaita.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button