Allah Sarki; Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Matar Da Dan China Ya Kashe Ta Ummita Yayi Mata Yankan rago

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un: Kalli Yadda Akayi Jana’izar matar da dan China Ya Kashe mai Suna Ummita a jahar kano.
Kamar yadda ka sani dai a jiya muka tashi da Wani labari mara Dadi Akan cewa Wani Dan China Ya Kashe Wata yar Nigeria kamar yadda Suna soyayya da ita sai kuma tayi aure.
Domin Iyayen Ummita sun bayyana cewa baza su bashi ba domin ba musulmi bane Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa itama tana da laifi data Fara soyayya da dan China.
A Yanzu Haka bayan anyi auren Ummita auren nata ya mutu kamar yadda a yanzu haka kuma ya bibiye ta ya kashe ta a yanzu haka ga Video yadda akayi Jana’izar ta.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com