Kafin Dan China Ya Kashe Ummita Tayi Bidiyon Nan Kamar Tasan Zata Muku..

Innalillahi Kafin Dan China Ya Kashe Ummita Kalli Bidiyon Da tayi Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan Mutuwar Ummita Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi Kuka da idon sa.
A yanzu haka zamu zaka maka Wani video ka kalla domin zakaga yadda Ummi Tayi Wani Kafin Ta rasu kamar tasan cewa zata mutu a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan nasan cewa kaga yadda ummita tayi Bidiyon kamar tasan cewa zata mutu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com