Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Cikakken Bidiyon Kisan Gillar Da Dan China Ya Yiwa Ummita..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Video Yadda Dan China Ya Kashe Ummita Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan mutumin.
Kamar yadda ka sani a yanzu haka labarin mutuwar Ummita Ya Girgiza Duniya Domin a yanzu haka Duk Inda Zaka zaga zakaji Ana Labarin Mutuwar Ummita.
A yanzu haka Mutane Da Yawa Basu kalli Domin yadda abun ya kasance ba kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda abun ya kasance domin a yanzu haka video ya zagaye duniya.
Duk Wanda ya Kalli wannan Video sai yayi Allah Wadai Da Wannan dan Chaina domin bai kamata ya kashe Ummita ba a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga abinda ya faru.
Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan lamarin ya kasance domin a yanzu haka wannan Videon ya karade social media kuma a yanzu haka mutane Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com