Cikakken Bidiyon; Yadda Dan China Ya Kashe Yar Nigeria Ummita Yar Kano…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Video Yadda Dan China Ya Kashe Ummita Yar Kano kamar yadda a yanzu haka wannan Videon ya Gargiza duniya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa wannan dan china bai daceba ba ya kashe wannan matar domin a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.
A yanzu haka Duk wanda Yaji Wannan Labarin Sai Yayi Magana kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da cewa Wani wanda ba dan kasar ba ya Shigo ya kasance yar kasar.
A yanzu haka Ga Cikakken Video Ka Kalla Domin Zakaga Yadda Wannan Abun ya kasance domin a yanzu haka Suna so suga wannan Video ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka iyayen ummita Suna fatan abi musu hakkin su.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com