Labaran Duniya

Cikakken Bayani; Yadda Saurayi Dan China Ya Kashe Ummita Yar Kano Kalli Bidiyon..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Wani Dan China Ya Kashe Ummita Cikakken Bayani akai kamar yadda ka sani dai a yanzu haka muke Samun Wani Labari Mara Dadi.

Innalillahi Yanzu Yanzu Wani Dan China Ya Kashe Wata Budurwa Wato Ummita Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi allah wadai da wannan bawan allah kuma a yanzu haka wasu Suna cewa ya kamata a dauki mataki Akai.

A yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa kada a Fasa hukunta wannan dan china A yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji Cikakken Bayani Akan Wannan Abun da yake faru Akan gisan Gillar da aka yiwa Ummita a yanzu haka me zaka iya cewa Akan wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button