Kannywood

Ummi Rahab Matar Lilin Baba Ta Samu Ciki Yanzu Kalli Wannan Video…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari Akan cewa Ummi Rahab Matar Lilin baba Tana Da Ciki.

A yanzu haka jaruma Ummi Rahab ta wallafa Wani hoton ta a shafin ta na instagram kamar yadda mutane da yawa sunyi tsokaci Akan hoton data Wallafa Akan cewa tana da ciki.

A yanzu haka zamu zaka maka video domin ka kalla Zakaji Cikakken Bayani akai kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan lamarin yake.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akan wannan abun kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun yarda da wannan maganar da suka Kalli wannan Video.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button