Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yanzu Yanzu Ado Gwanja Yasha Dakar A Wajan Wasu Mutane..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN yanzu Yanzu Ado Gwanja Yasha dakar a hannun wasu kamar yadda a yanzu haka zamu zaka maka video abinda ya faru.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa ya kamata a dakatar da ado Gwanja Akan Sakin wakokin batsa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa a yanzu haka ado gwanja yana wasu wakoki wadan da Basu kamata ba kuma suma bata tarbiyar yara.

Hakane yasa a yanzu haka mutane da yawa suka fito Suna magana Akan cewa indai ba. a dakatar da ado Gwanja ba toh ya Zama dole a daukaka kara zuwa gaba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar mai Suna Chass Kamar yadda. a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin Mata da yawa sun fito shafin tiktok sunyi rawar banza.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan abinda Yake Faru domin a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin Akan abinda ya faru.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button