Tirkashi; Umma Shehu Ta Fito Ta Tonawa Safara’u Kwana Chasa’in Asiri Akan Bidiyon Tsiraicin Ta

Babbar magana Yanzu Yanzu Imma Shehu Ta Tonawa Safara’u Kwana Chasa’in Asiri Kamar yadda a yanzu haka Zamu Saka Maka Video Ka Kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u Kwana Chasa’in TA BAYYANA cewa tabar Harkar Film Kamar yadda ta Fito ta Fadi Wasu Magana Ganu Marasa Dadi Akan Jaruma kannywood.
A yanzu haka Umma Shehu Ta Fito Cikin Fushi Da Ɓacin Rai Ta Tonawa Safara’u Kwana Chasa’in Asiri Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda ta Fito Ta Bayyana Wasu Abubuwa Akai.
A yanzu ka wanna Video Ka kalla Domin A Yanzu Haka yan kannywood Sun Fusata Akan Safara’u Kwana Chasa’in A yanzu haka Saurari Wannan Video Na Umma Shehu Domin Kaji Abinda Take Cewa.
Kamar yadda. a yanzu haka ka Kalli wannan Video Nasan Cewa Kaji Abinda Umma Shehu Ta Fad Kuma a yanzu haka mutane da yawa suna cewa Wannan Maganar Tata Gaskiya Ceh.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com